iqna

IQNA

kasar Jordan
Tehran (QNA) A yau 9 ga watan Maris ne aka gudanar da bikin rufe gasar kur’ani ta kasa da kasa karo na 17 a kasar Jordan , inda aka karrama wadanda suka yi nasara a wannan gasa.
Lambar Labari: 3488783    Ranar Watsawa : 2023/03/10

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  / 11
“Fathi Mahdiou” kwararre ne a fannin ilimi kuma shi ne cikakken mai fassara kur’ani na farko da harshen Albaniya a kasar Kosovo, wanda ya yi tsokaci kan tsarin tarjamar kur’ani mai tsarki a yankin Balkan a cikin littafinsa da aka buga kwanan nan cikin harshen Larabci.
Lambar Labari: 3488352    Ranar Watsawa : 2022/12/17

Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da matakin farko na gasar haddar kur'ani ta kasa ta mata a kasar Jordan .
Lambar Labari: 3488263    Ranar Watsawa : 2022/12/01

Wata cibiya ta kasar Jordan;
Tehran (IQNA) Wata cibiya ta Musulunci a kasar Jordan ta zabi jerin mutane 500 da suka fi fice a shekarar 2023, inda sunayen Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Sistani da Sayyid Hasan Nasrallah na daga cikin mutane 50 da suka fi tasiri a duniyar Musulunci.
Lambar Labari: 3488113    Ranar Watsawa : 2022/11/02

Tehran (IQNA) Wani dan tsattsauran ra'ayi na majalisar Knesset na gwamnatin Sahayoniya ya kai hari a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus tare da goyon bayan sojojin kasar.
Lambar Labari: 3487896    Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) Wani mutum mai suna Ibrahim Ahmad Nawwar yana ajiye da wani tsohon kur’ani wanda kuam shi ne mafi karanta a kasar Jordan .
Lambar Labari: 3486639    Ranar Watsawa : 2021/12/04

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furucin gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) masu bincike sun gano dalilin rushewar birnin mutanen Annabi Ludu (AS) da ke yammacin kasar Jordan .
Lambar Labari: 3486345    Ranar Watsawa : 2021/09/24

Tehran (IQNA) Huza Albaluchi matashi ne dan kasar Oman wanda ya yi karatun kur'ani da kira'a ta tartil a Jordan.
Lambar Labari: 3486298    Ranar Watsawa : 2021/09/12

Tehran (IQNA) wata yarinya 'yar shekaru 16 da ke da matsalar da ta shafi kwakwalwarta a kasar Jordan ta hardace dukkanin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3485997    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) an bullo da wani sabon tsari na bude ajujuwan koyar da kur'ani a lokacin bazara a kasar Jordan .
Lambar Labari: 3485993    Ranar Watsawa : 2021/06/08